Quran with Hausa translation - Surah Al-Anbiya’ ayat 84 - الأنبيَاء - Page - Juz 17
﴿فَٱسۡتَجَبۡنَا لَهُۥ فَكَشَفۡنَا مَا بِهِۦ مِن ضُرّٖۖ وَءَاتَيۡنَٰهُ أَهۡلَهُۥ وَمِثۡلَهُم مَّعَهُمۡ رَحۡمَةٗ مِّنۡ عِندِنَا وَذِكۡرَىٰ لِلۡعَٰبِدِينَ ﴾
[الأنبيَاء: 84]
﴿فاستجبنا له فكشفنا ما به من ضر وآتيناه أهله ومثلهم معهم رحمة﴾ [الأنبيَاء: 84]
Abubakar Mahmood Jummi Sai Muka karɓa masa, sa'an nan Muka kuranye abin da ke a gare shi na cuta, kuma Muka kawo masa mutanesa da kwatank wacinsu tare da su, saboda rahama daga wurin Mu da tunatarwa* ga masu ibada |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai Muka karɓa masa, sa'an nan Muka kuranye abin da ke a gare shi na cuta, kuma Muka kawo masa mutanesa da kwatank wacinsu tare da su, saboda rahama daga wurinMu da tunatarwa ga masu ibada |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai Muka karɓa masa, sa'an nan Muka kuranye abin da ke a gare shi na cũta, kuma Muka kãwo masa mutãnesa da kwatank wacinsu tãre da su, sabõda rahama daga wurinMu da tunãtarwa ga mãsu ibãda |