Quran with Hausa translation - Surah Al-Anbiya’ ayat 85 - الأنبيَاء - Page - Juz 17
﴿وَإِسۡمَٰعِيلَ وَإِدۡرِيسَ وَذَا ٱلۡكِفۡلِۖ كُلّٞ مِّنَ ٱلصَّٰبِرِينَ ﴾
[الأنبيَاء: 85]
﴿وإسماعيل وإدريس وذا الكفل كل من الصابرين﴾ [الأنبيَاء: 85]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma da Ismaila da Idrisa da Zulkifli, dukansu suna daga masu haƙuri |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma da Ismaila da Idrisa da Zulkifli, dukansu suna daga masu haƙuri |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma da Ismãĩla da Idrĩsa da Zulkifli, dukansu sunã daga mãsu haƙuri |