Quran with Hausa translation - Surah Al-Anbiya’ ayat 86 - الأنبيَاء - Page - Juz 17
﴿وَأَدۡخَلۡنَٰهُمۡ فِي رَحۡمَتِنَآۖ إِنَّهُم مِّنَ ٱلصَّٰلِحِينَ ﴾
[الأنبيَاء: 86]
﴿وأدخلناهم في رحمتنا إنهم من الصالحين﴾ [الأنبيَاء: 86]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Muka shigar da su a cikin rahamar Mu. Lalle ne, suna daga salihai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Muka shigar da su a cikin rahamarMu. Lalle ne, suna daga salihai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Muka shigar da su a cikin rahamarMu. Lalle ne, sunã daga sãlihai |