Quran with Hausa translation - Surah Al-Anbiya’ ayat 88 - الأنبيَاء - Page - Juz 17
﴿فَٱسۡتَجَبۡنَا لَهُۥ وَنَجَّيۡنَٰهُ مِنَ ٱلۡغَمِّۚ وَكَذَٰلِكَ نُـۨجِي ٱلۡمُؤۡمِنِينَ ﴾
[الأنبيَاء: 88]
﴿فاستجبنا له ونجيناه من الغم وكذلك ننجي المؤمنين﴾ [الأنبيَاء: 88]
Abubakar Mahmood Jummi Sai Muka karɓa masa kuma Muka tsirar da shi daga baƙin ciki. Kamar haka ne Muke tsirarda masu imani |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai Muka karɓa masa kuma Muka tsirar da shi daga baƙin ciki. Kamar haka ne Muke tsirarda masu imani |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai Muka karɓa masa kuma Muka tsĩrar da shi daga baƙin ciki. Kamar haka ne Muke tsĩrarda masu ĩmãni |