Quran with Hausa translation - Surah Al-Anbiya’ ayat 89 - الأنبيَاء - Page - Juz 17
﴿وَزَكَرِيَّآ إِذۡ نَادَىٰ رَبَّهُۥ رَبِّ لَا تَذَرۡنِي فَرۡدٗا وَأَنتَ خَيۡرُ ٱلۡوَٰرِثِينَ ﴾
[الأنبيَاء: 89]
﴿وزكريا إذ نادى ربه رب لا تذرني فردا وأنت خير الوارثين﴾ [الأنبيَاء: 89]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma da Zakariyya a sa'ad da ya kirayi Ubangijinsa cewa, "Ya Ubangiji! Kada Ka bar ni makaɗaici alhali kuwa Kai ne Mafi alherin masu gado |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma da Zakariyya a sa'ad da ya kirayi Ubangijinsa cewa, "Ya Ubangiji! Kada Ka bar ni makaɗaici alhali kuwa Kai ne Mafi alherin masu gado |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma da Zakariyya a sa'ad da ya kirãyi Ubangijinsa cẽwa, "Ya Ubangiji! Kada Ka bar ni makaɗaici alhãli kuwa Kai ne Mafi alhẽrin mãsu gãdo |