Quran with Hausa translation - Surah Al-Anbiya’ ayat 92 - الأنبيَاء - Page - Juz 17
﴿إِنَّ هَٰذِهِۦٓ أُمَّتُكُمۡ أُمَّةٗ وَٰحِدَةٗ وَأَنَا۠ رَبُّكُمۡ فَٱعۡبُدُونِ ﴾
[الأنبيَاء: 92]
﴿إن هذه أمتكم أمة واحدة وأنا ربكم فاعبدون﴾ [الأنبيَاء: 92]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne wannan* ita ce al'ummarku ta zama al'umma guda, kuma Ni ne Ubangijinku. Sai ku bauta Mini |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne wannan ita ce al'ummarku ta zama al'umma guda, kuma Ni ne Ubangijinku. Sai ku bauta Mini |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne wannan ita ce al'ummarku ta zama al'umma guda, kuma Nĩ ne Ubangijinku. Sai ku bauta Mini |