Quran with Hausa translation - Surah Al-Anbiya’ ayat 93 - الأنبيَاء - Page - Juz 17
﴿وَتَقَطَّعُوٓاْ أَمۡرَهُم بَيۡنَهُمۡۖ كُلٌّ إِلَيۡنَا رَٰجِعُونَ ﴾
[الأنبيَاء: 93]
﴿وتقطعوا أمرهم بينهم كل إلينا راجعون﴾ [الأنبيَاء: 93]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma suka kakkatse al'amarinsu a tsakaninsu. Dukan Kowanensu masu Komowa zuwa gare Ni |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma suka kakkatse al'amarinsu a tsakaninsu. Dukan Kowanensu masu Komowa zuwa gare Ni |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma suka kakkãtse al'amarinsu a tsakaninsu. Dukan Kõwanensu mãsu Kõmõwa zuwa gare Ni |