Quran with Hausa translation - Surah Al-Anbiya’ ayat 91 - الأنبيَاء - Page - Juz 17
﴿وَٱلَّتِيٓ أَحۡصَنَتۡ فَرۡجَهَا فَنَفَخۡنَا فِيهَا مِن رُّوحِنَا وَجَعَلۡنَٰهَا وَٱبۡنَهَآ ءَايَةٗ لِّلۡعَٰلَمِينَ ﴾
[الأنبيَاء: 91]
﴿والتي أحصنت فرجها فنفخنا فيها من روحنا وجعلناها وابنها آية للعالمين﴾ [الأنبيَاء: 91]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma da wadda ta tsare farJinta daga alfasha. Sai Muka hura a cikinta daga ruhinMu.* Kuma Muka sanya ta ita da ɗanta wata aya ga duniya |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma da wadda ta tsare farJinta daga alfasha. Sai Muka hura a cikinta daga ruhinMu. Kuma Muka sanya ta ita da ɗanta wata aya ga duniya |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma da wadda ta tsare farJinta daga alfãsha. Sai Muka hũra a cikinta daga rũhinMu. Kuma Muka sanya ta ita da ɗanta wata ãyã ga dũniya |