Quran with Hausa translation - Surah Al-hajj ayat 10 - الحج - Page - Juz 17
﴿ذَٰلِكَ بِمَا قَدَّمَتۡ يَدَاكَ وَأَنَّ ٱللَّهَ لَيۡسَ بِظَلَّٰمٖ لِّلۡعَبِيدِ ﴾
[الحج: 10]
﴿ذلك بما قدمت يداك وأن الله ليس بظلام للعبيد﴾ [الحج: 10]
Abubakar Mahmood Jummi (A ce masa): "Wancan azaba saboda abin da hannayenka biyu suka gabatar ne, kuma lalle ne Allah bai zama Mai zalunci ga bayinSa ba |
Abubakar Mahmoud Gumi (A ce masa): "Wancan azaba saboda abin da hannayenka biyu suka gabatar ne, kuma lalle ne Allah bai zama Mai zalunci ga bayinSa ba |
Abubakar Mahmoud Gumi (A ce masa): "Wancan azaba sabõda abin da hannayenka biyu suka gabatar ne, kuma lalle ne Allah bai zama Mai zãlunci ga bãyinSa ba |