Quran with Hausa translation - Surah Al-hajj ayat 13 - الحج - Page - Juz 17
﴿يَدۡعُواْ لَمَن ضَرُّهُۥٓ أَقۡرَبُ مِن نَّفۡعِهِۦۚ لَبِئۡسَ ٱلۡمَوۡلَىٰ وَلَبِئۡسَ ٱلۡعَشِيرُ ﴾
[الحج: 13]
﴿يدعو لمن ضره أقرب من نفعه لبئس المولى ولبئس العشير﴾ [الحج: 13]
Abubakar Mahmood Jummi Yana kiran wanda yake lalle cutarwarsa ce mafi kusa daga amfaninsa! Lalle ne, tir da shi ya zama majiɓinci, kuma tir da ya zama abokin zama |
Abubakar Mahmoud Gumi Yana kiran wanda yake lalle cutarwarsa ce mafi kusa daga amfaninsa! Lalle ne, tir da shi ya zama majiɓinci, kuma tir da ya zama abokin zama |
Abubakar Mahmoud Gumi Yanã kiran wanda yake lalle cũtarwarsa ce mafi kusa daga amfãninsa! Lalle ne, tir da shi ya zama majiɓinci, kuma tir da ya zama abõkin zama |