Quran with Hausa translation - Surah Al-hajj ayat 12 - الحج - Page - Juz 17
﴿يَدۡعُواْ مِن دُونِ ٱللَّهِ مَا لَا يَضُرُّهُۥ وَمَا لَا يَنفَعُهُۥۚ ذَٰلِكَ هُوَ ٱلضَّلَٰلُ ٱلۡبَعِيدُ ﴾
[الحج: 12]
﴿يدعو من دون الله ما لا يضره وما لا ينفعه ذلك هو﴾ [الحج: 12]
Abubakar Mahmood Jummi Yana kiran baicin Allah, abin da ba ya cutarsa da abin da ba ya amfaninsa! waccan ita ce ɓata mai nisa |
Abubakar Mahmoud Gumi Yana kiran baicin Allah, abin da ba ya cutarsa da abin da ba ya amfaninsa! waccan ita ce ɓata mai nisa |
Abubakar Mahmoud Gumi Yanã kiran baicin Allah, abin da bã ya cũtarsa da abin da bã ya amfãninsa! waccan ita ce ɓata mai nĩsa |