Quran with Hausa translation - Surah Al-hajj ayat 14 - الحج - Page - Juz 17
﴿إِنَّ ٱللَّهَ يُدۡخِلُ ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ وَعَمِلُواْ ٱلصَّٰلِحَٰتِ جَنَّٰتٖ تَجۡرِي مِن تَحۡتِهَا ٱلۡأَنۡهَٰرُۚ إِنَّ ٱللَّهَ يَفۡعَلُ مَا يُرِيدُ ﴾
[الحج: 14]
﴿إن الله يدخل الذين آمنوا وعملوا الصالحات جنات تجري من تحتها الأنهار﴾ [الحج: 14]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne Allah Yana shigar da waɗanda suka yi imani* kuma suka aikata ayyukan ƙwarai a cikin gidajen Aljanna, ƙoramu na gudana daga ƙarƙashinsu. Lalle ne Allah Yana aikata abin da Yake nufi |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne Allah Yana shigar da waɗanda suka yi imani kuma suka aikata ayyukan ƙwarai a cikin gidajen Aljanna, ƙoramu na gudana daga ƙarƙashinsu. Lalle ne Allah Yana aikata abin da Yake nufi |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne Allah Yanã shigar da waɗanda suka yi ĩmãni kuma suka aikata ayyukan ƙwarai a cikin gidãjen Aljanna, ƙoramu na gudãna daga ƙarƙashinsu. Lalle ne Allah Yanã aikata abin da Yake nufi |