Quran with Hausa translation - Surah Al-hajj ayat 18 - الحج - Page - Juz 17
﴿أَلَمۡ تَرَ أَنَّ ٱللَّهَ يَسۡجُدُۤ لَهُۥۤ مَن فِي ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَمَن فِي ٱلۡأَرۡضِ وَٱلشَّمۡسُ وَٱلۡقَمَرُ وَٱلنُّجُومُ وَٱلۡجِبَالُ وَٱلشَّجَرُ وَٱلدَّوَآبُّ وَكَثِيرٞ مِّنَ ٱلنَّاسِۖ وَكَثِيرٌ حَقَّ عَلَيۡهِ ٱلۡعَذَابُۗ وَمَن يُهِنِ ٱللَّهُ فَمَا لَهُۥ مِن مُّكۡرِمٍۚ إِنَّ ٱللَّهَ يَفۡعَلُ مَا يَشَآءُ۩ ﴾
[الحج: 18]
﴿ألم تر أن الله يسجد له من في السموات ومن في الأرض﴾ [الحج: 18]
Abubakar Mahmood Jummi Ashe, ba ka gani ba, lalle Allah, wanda yake a cikin sammai da wanda yake a cikin ƙasa yana yin sujada a gare shi, da kuma rana da wata da taurari da duwatsu da itace da dabbobi, da kuma masu yawa daga mutane? Kuma waɗansu masu yawa azaba ta tabbata a kansu. Kuma wanda Allah Ya wulakantar, to, ba ya da wani mai girmamawa. Kuma Lalle ne Allah Yana aikata abin da Yake so |
Abubakar Mahmoud Gumi Ashe, ba ka gani ba, lalle Allah, wanda yake a cikin sammai da wanda yake a cikin ƙasa yana yin sujada a gare shi, da kuma rana da wata da taurari da duwatsu da itace da dabbobi, da kuma masu yawa daga mutane? Kuma waɗansu masu yawa azaba ta tabbata a kansu. Kuma wanda Allah Ya wulakantar, to, ba ya da wani mai girmamawa. Kuma Lalle ne Allah Yana aikata abin da Yake so |
Abubakar Mahmoud Gumi Ashe, ba ka gani ba, lalle Allah, wanda yake a cikin sammai da wanda yake a cikin ƙasa yanã yin sujada a gare shi, da kuma rãna da watã da taurãri da duwãtsu da itãce da dabbõbi, da kuma mãsu yawa daga mutãne? Kuma waɗansu mãsu yawa azãba tã tabbata a kansu. Kuma wanda Allah Ya wulãkantar, to, bã ya da wani mai girmamãwa. Kuma Lalle ne Allah Yanã aikata abin da Yake so |