Quran with Hausa translation - Surah Al-hajj ayat 25 - الحج - Page - Juz 17
﴿إِنَّ ٱلَّذِينَ كَفَرُواْ وَيَصُدُّونَ عَن سَبِيلِ ٱللَّهِ وَٱلۡمَسۡجِدِ ٱلۡحَرَامِ ٱلَّذِي جَعَلۡنَٰهُ لِلنَّاسِ سَوَآءً ٱلۡعَٰكِفُ فِيهِ وَٱلۡبَادِۚ وَمَن يُرِدۡ فِيهِ بِإِلۡحَادِۭ بِظُلۡمٖ نُّذِقۡهُ مِنۡ عَذَابٍ أَلِيمٖ ﴾
[الحج: 25]
﴿إن الذين كفروا ويصدون عن سبيل الله والمسجد الحرام الذي جعلناه للناس﴾ [الحج: 25]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne waɗanda suka kafirta kuma suka taushe (mutane) daga hanyar Allah da masallaci mai alfarma wanda Muka sanya shi ga mutane alhali kuwa mazauni a ciki da baƙauye daidai suke kuma wanda ya yi nufin karkatar* da gaskiya a cikinsa da zalunci za Mu ɗanɗana masa daga wata azaba mai raɗadi |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne waɗanda suka kafirta kuma suka taushe (mutane) daga hanyar Allah da masallaci mai alfarma wanda Muka sanya shi ga mutane alhali kuwa mazauni a ciki da baƙauye daidai suke kuma wanda ya yi nufin karkatar da gaskiya a cikinsa da zalunci za Mu ɗanɗana masa daga wata azaba mai raɗadi |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne waɗanda suka kãfirta kuma suka taushe (mutãne) daga hanyar Allah da masallaci mai alfarma wanda Muka sanya shi ga mutãne alhãli kuwa mazauni a ciki da baƙauye daidai suke kuma wanda ya yi nufin karkatar da gaskiya a cikinsa da zãlunci zã Mu ɗanɗana masa daga wata azãba mai raɗadi |