Quran with Hausa translation - Surah Al-hajj ayat 38 - الحج - Page - Juz 17
﴿۞ إِنَّ ٱللَّهَ يُدَٰفِعُ عَنِ ٱلَّذِينَ ءَامَنُوٓاْۗ إِنَّ ٱللَّهَ لَا يُحِبُّ كُلَّ خَوَّانٖ كَفُورٍ ﴾
[الحج: 38]
﴿إن الله يدافع عن الذين آمنوا إن الله لا يحب كل خوان﴾ [الحج: 38]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne, Allah Yana yin faɗa* saboda waɗanda suka yi imani. Lalle ne Allah ba Ya son dukkan mayaudari, mai yawan kafirci |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne, Allah Yana yin faɗa saboda waɗanda suka yi imani. Lalle ne Allah ba Ya son dukkan mayaudari, mai yawan kafirci |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne, Allah Yanã yin faɗa sabõda waɗanda suka yi ĩmãni. Lalle ne Allah bã Ya son dukkan mayaudari, mai yawan kãfirci |