Quran with Hausa translation - Surah Al-hajj ayat 39 - الحج - Page - Juz 17
﴿أُذِنَ لِلَّذِينَ يُقَٰتَلُونَ بِأَنَّهُمۡ ظُلِمُواْۚ وَإِنَّ ٱللَّهَ عَلَىٰ نَصۡرِهِمۡ لَقَدِيرٌ ﴾
[الحج: 39]
﴿أذن للذين يقاتلون بأنهم ظلموا وإن الله على نصرهم لقدير﴾ [الحج: 39]
Abubakar Mahmood Jummi An yi izni ga waɗanda ake yaƙar su da cewa lalle an zalunce su, kuma lalle ne Allah, haƙiƙa, Mai ikon yi ne a kan taimakonsu |
Abubakar Mahmoud Gumi An yi izni ga waɗanda ake yaƙar su da cewa lalle an zalunce su, kuma lalle ne Allah, haƙiƙa, Mai ikon yi ne a kan taimakonsu |
Abubakar Mahmoud Gumi An yi izni ga waɗanda ake yãƙar su da cẽwa lalle an zãlunce su, kuma lalle ne Allah, haƙĩƙa, Mai ĩkon yi ne a kan taimakonsu |