Quran with Hausa translation - Surah Al-hajj ayat 37 - الحج - Page - Juz 17
﴿لَن يَنَالَ ٱللَّهَ لُحُومُهَا وَلَا دِمَآؤُهَا وَلَٰكِن يَنَالُهُ ٱلتَّقۡوَىٰ مِنكُمۡۚ كَذَٰلِكَ سَخَّرَهَا لَكُمۡ لِتُكَبِّرُواْ ٱللَّهَ عَلَىٰ مَا هَدَىٰكُمۡۗ وَبَشِّرِ ٱلۡمُحۡسِنِينَ ﴾
[الحج: 37]
﴿لن ينال الله لحومها ولا دماؤها ولكن يناله التقوى منكم كذلك سخرها﴾ [الحج: 37]
Abubakar Mahmood Jummi Namominsu ba za su sami Allah ba haka jinainansu amma taƙawa daga gare ku tana, samun Sa. Kamar haka Ya hore su saboda ku domin ku girmama Allah saboda shiriyar da Ya yi muku. Kuma ka yi bushara ga masu kyautata yi |
Abubakar Mahmoud Gumi Namominsu ba za su sami Allah ba haka jinainansu amma taƙawa daga gare ku tana, samun Sa. Kamar haka Ya hore su saboda ku domin ku girmama Allah saboda shiriyar da Ya yi muku. Kuma ka yi bushara ga masu kyautata yi |
Abubakar Mahmoud Gumi Nãmõminsu bã za su sãmi Allah ba haka jinainansu amma taƙawa daga gare ku tanã, sãmun Sa. Kamar haka Ya hõre su sabõda ku dõmin ku girmama Allah sabõda shiriyar da Ya yi muku. Kuma ka yi bushãra ga mãsu kyautata yi |