Quran with Hausa translation - Surah Al-hajj ayat 50 - الحج - Page - Juz 17
﴿فَٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ وَعَمِلُواْ ٱلصَّٰلِحَٰتِ لَهُم مَّغۡفِرَةٞ وَرِزۡقٞ كَرِيمٞ ﴾
[الحج: 50]
﴿فالذين آمنوا وعملوا الصالحات لهم مغفرة ورزق كريم﴾ [الحج: 50]
Abubakar Mahmood Jummi To, waɗanda suka yi imani, kuma suka aikata ayyuka na ƙwarai, suna da gafara da arziki na karimci |
Abubakar Mahmoud Gumi To, waɗanda suka yi imani, kuma suka aikata ayyuka na ƙwarai, suna da gafara da arziki na karimci |
Abubakar Mahmoud Gumi To, waɗanda suka yi ĩmãni, kuma suka aikata ayyuka na ƙwarai, sunã da gãfara da arziki na karimci |