Quran with Hausa translation - Surah Al-hajj ayat 51 - الحج - Page - Juz 17
﴿وَٱلَّذِينَ سَعَوۡاْ فِيٓ ءَايَٰتِنَا مُعَٰجِزِينَ أُوْلَٰٓئِكَ أَصۡحَٰبُ ٱلۡجَحِيمِ ﴾
[الحج: 51]
﴿والذين سعوا في آياتنا معاجزين أولئك أصحاب الجحيم﴾ [الحج: 51]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma waɗanda suka yi aikin ɓatawa a cikin ayoyinMu, suna masu gajiyarwa, waɗancan 'yan Jahim ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda suka yi aikin ɓatawa a cikin ayoyinMu, suna masu gajiyarwa, waɗancan 'yan Jahim ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda suka yi aikin ɓãtãwa a cikin ayõyinMu, sunã mãsu gajiyarwa, waɗancan 'yan Jahĩm ne |