Quran with Hausa translation - Surah Al-hajj ayat 54 - الحج - Page - Juz 17
﴿وَلِيَعۡلَمَ ٱلَّذِينَ أُوتُواْ ٱلۡعِلۡمَ أَنَّهُ ٱلۡحَقُّ مِن رَّبِّكَ فَيُؤۡمِنُواْ بِهِۦ فَتُخۡبِتَ لَهُۥ قُلُوبُهُمۡۗ وَإِنَّ ٱللَّهَ لَهَادِ ٱلَّذِينَ ءَامَنُوٓاْ إِلَىٰ صِرَٰطٖ مُّسۡتَقِيمٖ ﴾
[الحج: 54]
﴿وليعلم الذين أوتوا العلم أنه الحق من ربك فيؤمنوا به فتخبت له﴾ [الحج: 54]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma domin waɗanda aka bai wa ilmi su sani lalle shi ne gaskiya daga Ubangijinka domin su yi imani da shi saboda zukatansu su natsu gare shi. Kuma lalle ne Allah, haƙiƙa, Mai shiryar da waɗanda suka yi imani ne zuwa ga hanya madaidaiciya |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma domin waɗanda aka bai wa ilmi su sani lalle shi ne gaskiya daga Ubangijinka domin su yi imani da shi saboda zukatansu su natsu gare shi. Kuma lalle ne Allah, haƙiƙa, Mai shiryar da waɗanda suka yi imani ne zuwa ga hanya madaidaiciya |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma dõmin waɗanda aka bai wa ilmi su sani lalle shi ne gaskiya daga Ubangijinka dõmin su yi ĩmãni da shi sabõda zukãtansu su natsu gare shi. Kuma lalle ne Allah, haƙĩƙa, Mai shiryar da waɗanda suka yi ĩmãni ne zuwa ga hanya madaidaiciya |