Quran with Hausa translation - Surah Al-hajj ayat 53 - الحج - Page - Juz 17
﴿لِّيَجۡعَلَ مَا يُلۡقِي ٱلشَّيۡطَٰنُ فِتۡنَةٗ لِّلَّذِينَ فِي قُلُوبِهِم مَّرَضٞ وَٱلۡقَاسِيَةِ قُلُوبُهُمۡۗ وَإِنَّ ٱلظَّٰلِمِينَ لَفِي شِقَاقِۭ بَعِيدٖ ﴾
[الحج: 53]
﴿ليجعل ما يلقي الشيطان فتنة للذين في قلوبهم مرض والقاسية قلوبهم وإن﴾ [الحج: 53]
Abubakar Mahmood Jummi Domin Ya sanya abin da Shaiɗan ke jefawa ya zama fitina ga waɗanda a cikin zukatansu akwai cuta, da masu ƙeƙasassun zukatansu. Kuma lalle ne azzalumai haƙiƙa, suna a cikin saɓanimai nisa |
Abubakar Mahmoud Gumi Domin Ya sanya abin da Shaiɗan ke jefawa ya zama fitina ga waɗanda a cikin zukatansu akwai cuta, da masu ƙeƙasassun zukatansu. Kuma lalle ne azzalumai haƙiƙa, suna a cikin saɓanimai nisa |
Abubakar Mahmoud Gumi Dõmin Ya sanya abin da Shaiɗan ke jẽfãwa ya zama fitina ga waɗanda a cikin zukãtansu akwai cũta, da mãsu ƙẽƙasassun zukãtansu. Kuma lalle ne azzãlumai haƙĩƙa, sunã a cikin sãɓãnimai nĩsa |