Quran with Hausa translation - Surah Al-hajj ayat 58 - الحج - Page - Juz 17
﴿وَٱلَّذِينَ هَاجَرُواْ فِي سَبِيلِ ٱللَّهِ ثُمَّ قُتِلُوٓاْ أَوۡ مَاتُواْ لَيَرۡزُقَنَّهُمُ ٱللَّهُ رِزۡقًا حَسَنٗاۚ وَإِنَّ ٱللَّهَ لَهُوَ خَيۡرُ ٱلرَّٰزِقِينَ ﴾
[الحج: 58]
﴿والذين هاجروا في سبيل الله ثم قتلوا أو ماتوا ليرزقنهم الله رزقا﴾ [الحج: 58]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma waɗanda suka yi hijira a cikin tafarkin Allah sa'an nan kuma aka kashe su, ko suka mutu, lalle ne Allah Yana azurta su da arziki mai kyau. Kuma lalle ne Allah, haƙiƙa, Shi ne Mafi alherin masu azurtawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda suka yi hijira a cikin tafarkin Allah sa'an nan kuma aka kashe su, ko suka mutu, lalle ne Allah Yana azurta su da arziki mai kyau. Kuma lalle ne Allah, haƙiƙa, Shi ne Mafi alherin masu azurtawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda suka yi hijira a cikin tafarkin Allah sa'an nan kuma aka kashe su, kõ suka mutu, lalle ne Allah Yanã azurta su da arziki mai kyau. Kuma lalle ne Allah, haƙĩƙa, Shĩ ne Mafi alhẽrin mãsu azurtãwa |