Quran with Hausa translation - Surah Al-hajj ayat 57 - الحج - Page - Juz 17
﴿وَٱلَّذِينَ كَفَرُواْ وَكَذَّبُواْ بِـَٔايَٰتِنَا فَأُوْلَٰٓئِكَ لَهُمۡ عَذَابٞ مُّهِينٞ ﴾
[الحج: 57]
﴿والذين كفروا وكذبوا بآياتنا فأولئك لهم عذاب مهين﴾ [الحج: 57]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma waɗandra suka kafirta kuma suka ƙaryata, game da ayoyin Mu, to, waɗannan suna da azaba mai wulakantarwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗandra suka kafirta kuma suka ƙaryata, game da ayoyinMu, to, waɗannan suna da azaba mai wulakantarwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗandra suka kãfirta kuma suka ƙaryata, game da ãyõyinMu, to, waɗannan sunã da azãba mai wulãkantarwa |