Quran with Hausa translation - Surah Al-hajj ayat 6 - الحج - Page - Juz 17
﴿ذَٰلِكَ بِأَنَّ ٱللَّهَ هُوَ ٱلۡحَقُّ وَأَنَّهُۥ يُحۡيِ ٱلۡمَوۡتَىٰ وَأَنَّهُۥ عَلَىٰ كُلِّ شَيۡءٖ قَدِيرٞ ﴾
[الحج: 6]
﴿ذلك بأن الله هو الحق وأنه يحى الموتى وأنه على كل شيء﴾ [الحج: 6]
Abubakar Mahmood Jummi Wancan ne domin lalle Allah Shi ne Gaskiya, kuma lalle ne shi Yake rayar da matattu, kuma lalle Shi Mai ikon yi ne a kan kome |
Abubakar Mahmoud Gumi Wancan ne domin lalle Allah Shi ne Gaskiya, kuma lalle ne shi Yake rayar da matattu, kuma lalle Shi Mai ikon yi ne a kan kome |
Abubakar Mahmoud Gumi Wancan ne dõmin lalle Allah Shi ne Gaskiya, kuma lalle ne shi Yake rãyar da matattu, kuma lalle Shi Mai ikon yi ne a kan kõme |