Quran with Hausa translation - Surah Al-hajj ayat 7 - الحج - Page - Juz 17
﴿وَأَنَّ ٱلسَّاعَةَ ءَاتِيَةٞ لَّا رَيۡبَ فِيهَا وَأَنَّ ٱللَّهَ يَبۡعَثُ مَن فِي ٱلۡقُبُورِ ﴾
[الحج: 7]
﴿وأن الساعة آتية لا ريب فيها وأن الله يبعث من في القبور﴾ [الحج: 7]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle ne Sa'ar Tashin alkiiyama mai zuwa ce, babu shakka a cikinta kuma lalle ne Allah Yana tayar da waɗanda suke a cikin ƙaburbura |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne Sa'ar Tashin ¡iyama mai zuwa ce, babu shakka a cikinta kuma lalle ne Allah Yana tayar da waɗanda suke a cikin ƙaburbura |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne Sa'ar Tãshin ¡iyãma mai zuwa ce, bãbu shakka a cikinta kuma lalle ne Allah Yanã tãyar da waɗanda suke a cikin ƙaburbura |