Quran with Hausa translation - Surah Al-hajj ayat 67 - الحج - Page - Juz 17
﴿لِّكُلِّ أُمَّةٖ جَعَلۡنَا مَنسَكًا هُمۡ نَاسِكُوهُۖ فَلَا يُنَٰزِعُنَّكَ فِي ٱلۡأَمۡرِۚ وَٱدۡعُ إِلَىٰ رَبِّكَۖ إِنَّكَ لَعَلَىٰ هُدٗى مُّسۡتَقِيمٖ ﴾
[الحج: 67]
﴿لكل أمة جعلنا منسكا هم ناسكوه فلا ينازعنك في الأمر وادع إلى﴾ [الحج: 67]
Abubakar Mahmood Jummi Ga kowace al'umma Mun sanya wurin yanka, su ne masu yin baiko gare Shi, saboda haka, kada su yi maka jayayya a cikin al'amarin (hadaya). Kuma ka yi kira zuwa ga Ubangijinka lalle kai kana a kan shiriya madaidaiciya |
Abubakar Mahmoud Gumi Ga kowace al'umma Mun sanya wurin yanka, su ne masu yin baiko gare Shi, saboda haka, kada su yi maka jayayya a cikin al'amarin (hadaya). Kuma ka yi kira zuwa ga Ubangijinka lalle kai kana a kan shiriya madaidaiciya |
Abubakar Mahmoud Gumi Ga kõwace al'umma Mun sanya wurin yanka, su ne masu yin baiko gare Shi, sabõda haka, kada su yi maka jãyayya a cikin al'amarin (hadaya). Kuma ka yi kira zuwa ga Ubangijinka lalle kai kana a kan shiriya madaidaiciya |