Quran with Hausa translation - Surah Al-hajj ayat 68 - الحج - Page - Juz 17
﴿وَإِن جَٰدَلُوكَ فَقُلِ ٱللَّهُ أَعۡلَمُ بِمَا تَعۡمَلُونَ ﴾
[الحج: 68]
﴿وإن جادلوك فقل الله أعلم بما تعملون﴾ [الحج: 68]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma idan sun yi maka jidali, sai ka ce: "Allah ne Mafi sani game da abin da kuke aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan sun yi maka jidali, sai ka ce: "Allah ne Mafi sani game da abin da kuke aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan sun yi maka jidãli, sai ka ce: "Allah ne Mafi sani game da abin da kuke aikatãwa |