Quran with Hausa translation - Surah Al-hajj ayat 66 - الحج - Page - Juz 17
﴿وَهُوَ ٱلَّذِيٓ أَحۡيَاكُمۡ ثُمَّ يُمِيتُكُمۡ ثُمَّ يُحۡيِيكُمۡۗ إِنَّ ٱلۡإِنسَٰنَ لَكَفُورٞ ﴾
[الحج: 66]
﴿وهو الذي أحياكم ثم يميتكم ثم يحييكم إن الإنسان لكفور﴾ [الحج: 66]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma shi ne wanda Ya raya ku, sa'an nan kuma Yana matar da ku, sa'an nan kuma Yana rayar da ku. Lalle mutum, haƙiƙa, mai kafirci ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma shi ne wanda Ya raya ku, sa'an nan kuma Yana matar da ku, sa'an nan kuma Yana rayar da ku. Lalle mutum, haƙiƙa, mai kafirci ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma shĩ ne wanda Ya rãya ku, sa'an nan kuma Yanã matar da ku, sa'an nan kuma Yanã rãyar da ku. Lalle mutum, haƙĩƙa, mai kãfirci ne |