Quran with Hausa translation - Surah Al-hajj ayat 75 - الحج - Page - Juz 17
﴿ٱللَّهُ يَصۡطَفِي مِنَ ٱلۡمَلَٰٓئِكَةِ رُسُلٗا وَمِنَ ٱلنَّاسِۚ إِنَّ ٱللَّهَ سَمِيعُۢ بَصِيرٞ ﴾
[الحج: 75]
﴿الله يصطفي من الملائكة رسلا ومن الناس إن الله سميع بصير﴾ [الحج: 75]
Abubakar Mahmood Jummi Allah na zaɓen Manzanni daga mala'iku kuma daga mutane.* Lalle Allah, Mai ji ne, Mai gani |
Abubakar Mahmoud Gumi Allah na zaɓen Manzanni daga mala'iku kuma daga mutane. Lalle Allah, Mai ji ne, Mai gani |
Abubakar Mahmoud Gumi Allah nã zãɓen Manzanni daga malã'iku kuma daga mutãne. Lalle Allah, Mai ji ne, Mai gani |