Quran with Hausa translation - Surah Al-hajj ayat 74 - الحج - Page - Juz 17
﴿مَا قَدَرُواْ ٱللَّهَ حَقَّ قَدۡرِهِۦٓۚ إِنَّ ٱللَّهَ لَقَوِيٌّ عَزِيزٌ ﴾
[الحج: 74]
﴿ما قدروا الله حق قدره إن الله لقوي عزيز﴾ [الحج: 74]
Abubakar Mahmood Jummi Ba su ƙaddara wa Allah hakkin girmanSa ba. Lalle ne Allah, haƙiƙa, Mai ƙarfi ne, Mabuwayi |
Abubakar Mahmoud Gumi Ba su ƙaddara wa Allah hakkin girmanSa ba. Lalle ne Allah, haƙiƙa, Mai ƙarfi ne, Mabuwayi |
Abubakar Mahmoud Gumi Ba su ƙaddara wa Allah hakkin girmanSa ba. Lalle ne Allah, haƙĩƙa, Mai ƙarfi ne, Mabuwãyi |