Quran with Hausa translation - Surah Al-hajj ayat 76 - الحج - Page - Juz 17
﴿يَعۡلَمُ مَا بَيۡنَ أَيۡدِيهِمۡ وَمَا خَلۡفَهُمۡۚ وَإِلَى ٱللَّهِ تُرۡجَعُ ٱلۡأُمُورُ ﴾
[الحج: 76]
﴿يعلم ما بين أيديهم وما خلفهم وإلى الله ترجع الأمور﴾ [الحج: 76]
Abubakar Mahmood Jummi Yana sanin abin da ke gaba gare su da abin da ke bayansu, kuma zuwa ga Allah ake mayar da al'amura |
Abubakar Mahmoud Gumi Yana sanin abin da ke gaba gare su da abin da ke bayansu, kuma zuwa ga Allah ake mayar da al'amura |
Abubakar Mahmoud Gumi Yanã sanin abin da ke gaba gare su da abin da ke bãyansu, kuma zuwa ga Allah ake mayar da al'amura |