Quran with Hausa translation - Surah Al-Mu’minun ayat 12 - المؤمنُون - Page - Juz 18
﴿وَلَقَدۡ خَلَقۡنَا ٱلۡإِنسَٰنَ مِن سُلَٰلَةٖ مِّن طِينٖ ﴾
[المؤمنُون: 12]
﴿ولقد خلقنا الإنسان من سلالة من طين﴾ [المؤمنُون: 12]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle ne, haƙiƙa, Mun halitta mutum daga wani tsantsa daga laka |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne, haƙiƙa, Mun halitta mutum daga wani tsantsa daga laka |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne, haƙĩƙa, Mun halitta mutum daga wani tsantsa daga lãka |