Quran with Hausa translation - Surah Al-Mu’minun ayat 13 - المؤمنُون - Page - Juz 18
﴿ثُمَّ جَعَلۡنَٰهُ نُطۡفَةٗ فِي قَرَارٖ مَّكِينٖ ﴾
[المؤمنُون: 13]
﴿ثم جعلناه نطفة في قرار مكين﴾ [المؤمنُون: 13]
Abubakar Mahmood Jummi Sa'an nan kuma Muka sanya shi, ɗigon maniyyi a cikin matabbata natsattsiya |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan kuma Muka sanya shi, ɗigon maniyyi a cikin matabbata natsattsiya |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan kuma Muka sanya shi, ɗigon maniyyi a cikin matabbata natsattsiya |