Quran with Hausa translation - Surah Al-Mu’minun ayat 29 - المؤمنُون - Page - Juz 18
﴿وَقُل رَّبِّ أَنزِلۡنِي مُنزَلٗا مُّبَارَكٗا وَأَنتَ خَيۡرُ ٱلۡمُنزِلِينَ ﴾
[المؤمنُون: 29]
﴿وقل رب أنـزلني منـزلا مباركا وأنت خير المنـزلين﴾ [المؤمنُون: 29]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ka ce: 'Ya Ubangijina! Ka saukar da ni, saukarwa mai albarka. Kuma Kai ne Mafi alherin masu saukarwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ka ce: 'Ya Ubangijina! Ka saukar da ni, saukarwa mai albarka. Kuma Kai ne Mafi alherin masu saukarwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ka ce: 'Ya Ubangijĩna! Ka saukar da ni, saukarwa mai albarka. Kuma Kai ne Mafi alhẽrin mãsu saukarwa |