Quran with Hausa translation - Surah Al-Mu’minun ayat 30 - المؤمنُون - Page - Juz 18
﴿إِنَّ فِي ذَٰلِكَ لَأٓيَٰتٖ وَإِن كُنَّا لَمُبۡتَلِينَ ﴾
[المؤمنُون: 30]
﴿إن في ذلك لآيات وإن كنا لمبتلين﴾ [المؤمنُون: 30]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne a cikin wancan akwai ayoyi, ko da yake Mun kasance, haƙiƙa' Masu jarrabawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne a cikin wancan akwai ayoyi, ko da yake Mun kasance, haƙeƙa' Masu jarrabawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne a cikin wancan akwai ãyõyi, ko da yake Mun kasance, haƙẽƙa' Mãsu jarrabãwa |