×

Sa'an nan idan ka daidaitu kai da waɗanda ke tãre da kai 23:28 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-Mu’minun ⮕ (23:28) ayat 28 in Hausa

23:28 Surah Al-Mu’minun ayat 28 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-Mu’minun ayat 28 - المؤمنُون - Page - Juz 18

﴿فَإِذَا ٱسۡتَوَيۡتَ أَنتَ وَمَن مَّعَكَ عَلَى ٱلۡفُلۡكِ فَقُلِ ٱلۡحَمۡدُ لِلَّهِ ٱلَّذِي نَجَّىٰنَا مِنَ ٱلۡقَوۡمِ ٱلظَّٰلِمِينَ ﴾
[المؤمنُون: 28]

Sa'an nan idan ka daidaitu kai da waɗanda ke tãre da kai a kan jirgin, sai ka ce: "Gõdiya ta tabbata ga Allah wanda Ya tsĩrar damu daga mutãne azzãlumai

❮ Previous Next ❯

ترجمة: فإذا استويت أنت ومن معك على الفلك فقل الحمد لله الذي نجانا, باللغة الهوسا

﴿فإذا استويت أنت ومن معك على الفلك فقل الحمد لله الذي نجانا﴾ [المؤمنُون: 28]

Abubakar Mahmood Jummi
Sa'an nan idan ka daidaitu kai da waɗanda ke tare da kai a kan jirgin, sai ka ce: "Godiya ta tabbata ga Allah wanda Ya tsirar damu daga mutane azzalumai
Abubakar Mahmoud Gumi
Sa'an nan idan ka daidaitu kai da waɗanda ke tare da kai a kan jirgin, sai ka ce: "Godiya ta tabbata ga Allah wanda Ya tsirar damu daga mutane azzalumai
Abubakar Mahmoud Gumi
Sa'an nan idan ka daidaitu kai da waɗanda ke tãre da kai a kan jirgin, sai ka ce: "Gõdiya ta tabbata ga Allah wanda Ya tsĩrar damu daga mutãne azzãlumai
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek