Quran with Hausa translation - Surah Al-Mu’minun ayat 51 - المؤمنُون - Page - Juz 18
﴿يَٰٓأَيُّهَا ٱلرُّسُلُ كُلُواْ مِنَ ٱلطَّيِّبَٰتِ وَٱعۡمَلُواْ صَٰلِحًاۖ إِنِّي بِمَا تَعۡمَلُونَ عَلِيمٞ ﴾
[المؤمنُون: 51]
﴿ياأيها الرسل كلوا من الطيبات واعملوا صالحا إني بما تعملون عليم﴾ [المؤمنُون: 51]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ku Manzanni! Ku ci daga abubuwa masu daɗi* kuma ku aikata aikin ƙwarai. Lalle Niga abin da kuke aikatawa, Masani ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ku Manzanni! Ku ci daga abubuwa masu daɗi kuma ku aikata aikin ƙwarai. Lalle Niga abin da kuke aikatawa, Masani ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Yã ku Manzanni! Ku ci daga abũbuwa mãsu dãɗi kuma ku aikata aikin ƙwarai. Lalle Nĩga abin da kuke aikatãwa, Masani ne |