×

Sai (al'ummar) suka yanyanke al'amarinsu a tsakãninsu guntu-guntu,* kõwace ƙungiya sunã mãsu 23:53 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-Mu’minun ⮕ (23:53) ayat 53 in Hausa

23:53 Surah Al-Mu’minun ayat 53 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-Mu’minun ayat 53 - المؤمنُون - Page - Juz 18

﴿فَتَقَطَّعُوٓاْ أَمۡرَهُم بَيۡنَهُمۡ زُبُرٗاۖ كُلُّ حِزۡبِۭ بِمَا لَدَيۡهِمۡ فَرِحُونَ ﴾
[المؤمنُون: 53]

Sai (al'ummar) suka yanyanke al'amarinsu a tsakãninsu guntu-guntu,* kõwace ƙungiya sunã mãsu farin ciki da abin da yake a gare su

❮ Previous Next ❯

ترجمة: فتقطعوا أمرهم بينهم زبرا كل حزب بما لديهم فرحون, باللغة الهوسا

﴿فتقطعوا أمرهم بينهم زبرا كل حزب بما لديهم فرحون﴾ [المؤمنُون: 53]

Abubakar Mahmood Jummi
Sai (al'ummar) suka yanyanke al'amarinsu a tsakaninsu guntu-guntu,* kowace ƙungiya suna masu farin ciki da abin da yake a gare su
Abubakar Mahmoud Gumi
Sai (al'ummar) suka yanyanke al'amarinsu a tsakaninsu guntu-guntu, kowace ƙungiya suna masu farin ciki da abin da yake a gare su
Abubakar Mahmoud Gumi
Sai (al'ummar) suka yanyanke al'amarinsu a tsakãninsu guntu-guntu, kõwace ƙungiya sunã mãsu farin ciki da abin da yake a gare su
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek