Quran with Hausa translation - Surah Al-Mu’minun ayat 64 - المؤمنُون - Page - Juz 18
﴿حَتَّىٰٓ إِذَآ أَخَذۡنَا مُتۡرَفِيهِم بِٱلۡعَذَابِ إِذَا هُمۡ يَجۡـَٔرُونَ ﴾ 
[المؤمنُون: 64]
﴿حتى إذا أخذنا مترفيهم بالعذاب إذا هم يجأرون﴾ [المؤمنُون: 64]
| Abubakar Mahmood Jummi Har idan Mun kama mani'imtansu da azaba, sai ga su suna hargowa  | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Har idan Mun kama mani'imtansu da azaba, sai ga su suna hargowa  | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Har idan Mun kãma mani'imtansu da azãba, sai gã su sunã hargõwa  |