Quran with Hausa translation - Surah Al-Mu’minun ayat 66 - المؤمنُون - Page - Juz 18
﴿قَدۡ كَانَتۡ ءَايَٰتِي تُتۡلَىٰ عَلَيۡكُمۡ فَكُنتُمۡ عَلَىٰٓ أَعۡقَٰبِكُمۡ تَنكِصُونَ ﴾
[المؤمنُون: 66]
﴿قد كانت آياتي تتلى عليكم فكنتم على أعقابكم تنكصون﴾ [المؤمنُون: 66]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne, ayoyiNa sun kasance ana karatun su a kanku, sai kuka kasance, a kan dugaduganku, kuna komawa baya |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne, ayoyiNa sun kasance ana karatun su a kanku, sai kuka kasance, a kan dugaduganku, kuna komawa baya |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne, ãyõyĩNa sun kasance anã karãtun su a kanku, sai kuka kasance, a kan dugãduganku, kunã kõmãwa bãya |