Quran with Hausa translation - Surah Al-Mu’minun ayat 7 - المؤمنُون - Page - Juz 18
﴿فَمَنِ ٱبۡتَغَىٰ وَرَآءَ ذَٰلِكَ فَأُوْلَٰٓئِكَ هُمُ ٱلۡعَادُونَ ﴾
[المؤمنُون: 7]
﴿فمن ابتغى وراء ذلك فأولئك هم العادون﴾ [المؤمنُون: 7]
Abubakar Mahmood Jummi Saboda haka wanda ya nemi abin da ke bayan wancan, to, waɗancan su ne masu ƙetarewar haddi |
Abubakar Mahmoud Gumi Saboda haka wanda ya nemi abin da ke bayan wancan, to, waɗancan su ne masu ƙetarewar haddi |
Abubakar Mahmoud Gumi Sabõda haka wanda ya nẽmi abin da ke bãyan wancan, to, waɗancan sũ ne mãsu ƙẽtarẽwar haddi |