Quran with Hausa translation - Surah Al-Mu’minun ayat 70 - المؤمنُون - Page - Juz 18
﴿أَمۡ يَقُولُونَ بِهِۦ جِنَّةُۢۚ بَلۡ جَآءَهُم بِٱلۡحَقِّ وَأَكۡثَرُهُمۡ لِلۡحَقِّ كَٰرِهُونَ ﴾
[المؤمنُون: 70]
﴿أم يقولون به جنة بل جاءهم بالحق وأكثرهم للحق كارهون﴾ [المؤمنُون: 70]
Abubakar Mahmood Jummi Ko suna cewa, "Akwai hauka gare shi?" A'a, ya zo musu da gaskiya, alhali kuwa mafi yawansu, ga gaskiya, masu ƙi ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Ko suna cewa, "Akwai hauka gare shi?" A'a, ya zo musu da gaskiya, alhali kuwa mafi yawansu, ga gaskiya, masu ƙi ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kõ sunã cẽwa, "Akwai hauka gare shi?" Ã'a, yã zo musu da gaskiya, alhãli kuwa mafi yawansu, ga gaskiya, mãsu ƙi ne |