Quran with Hausa translation - Surah Al-Mu’minun ayat 71 - المؤمنُون - Page - Juz 18
﴿وَلَوِ ٱتَّبَعَ ٱلۡحَقُّ أَهۡوَآءَهُمۡ لَفَسَدَتِ ٱلسَّمَٰوَٰتُ وَٱلۡأَرۡضُ وَمَن فِيهِنَّۚ بَلۡ أَتَيۡنَٰهُم بِذِكۡرِهِمۡ فَهُمۡ عَن ذِكۡرِهِم مُّعۡرِضُونَ ﴾
[المؤمنُون: 71]
﴿ولو اتبع الحق أهواءهم لفسدت السموات والأرض ومن فيهن بل أتيناهم بذكرهم﴾ [المؤمنُون: 71]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma da gaskiya (Alƙur'ani) ya bi son zuciyoyinsu, haƙiƙa da sammai da ƙasa da wanda yake a cikinsu sun ɓaci. A'a, Mun tafo musu da ambaton* (darajar) su, sa'an nan su daga barin ambaton su masu bijirewa ne, bijirewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma da gaskiya (Alƙur'ani) ya bi son zuciyoyinsu, haƙiƙa da sammai da ƙasa da wanda yake a cikinsu sun ɓaci. A'a, Mun tafo musu da ambaton (darajar) su, sa'an nan su daga barin ambaton su masu bijirewa ne, bijirewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma dã gaskiya (Alƙur'ãni) yã bi son zuciyoyinsu, haƙĩƙa dã sammai da ƙasa da wanda yake a cikinsu sun ɓãci. Ã'a, Mun tafo musu da ambaton (darajar) su, sa'an nan sũ daga barin ambaton su mãsu bijirẽwa ne, bijirẽwa |