Quran with Hausa translation - Surah Al-Mu’minun ayat 72 - المؤمنُون - Page - Juz 18
﴿أَمۡ تَسۡـَٔلُهُمۡ خَرۡجٗا فَخَرَاجُ رَبِّكَ خَيۡرٞۖ وَهُوَ خَيۡرُ ٱلرَّٰزِقِينَ ﴾
[المؤمنُون: 72]
﴿أم تسألهم خرجا فخراج ربك خير وهو خير الرازقين﴾ [المؤمنُون: 72]
Abubakar Mahmood Jummi Ko kana tambayar su wani haraji ne (a kan iyar da Manzanci a gare su)? To, harajin Ubangijinka ne mafi alheri kuma Shi ne Mafi alherin masu ciyarwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ko kana tambayar su wani haraji ne (a kan iyar da Manzanci a gare su)? To, harajin Ubangijinka ne mafi alheri kuma Shi ne Mafi alherin masu ciyarwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kõ kanã tambayar su wani harãji ne (a kan iyar da Manzanci a gare su)? To, harãjin Ubangijinka ne mafi alhẽri kuma Shĩ ne Mafi alhẽrin mãsu ciyarwa |