Quran with Hausa translation - Surah An-Nur ayat 17 - النور - Page - Juz 18
﴿يَعِظُكُمُ ٱللَّهُ أَن تَعُودُواْ لِمِثۡلِهِۦٓ أَبَدًا إِن كُنتُم مُّؤۡمِنِينَ ﴾
[النور: 17]
﴿يعظكم الله أن تعودوا لمثله أبدا إن كنتم مؤمنين﴾ [النور: 17]
Abubakar Mahmood Jummi Allah Yana yi muku wa'azi, kada ku koma ga irinsa, har abada, idan kun kasance muminai |
Abubakar Mahmoud Gumi Allah Yana yi muku wa'azi, kada ku koma ga irinsa, har abada, idan kun kasance muminai |
Abubakar Mahmoud Gumi Allah Yanã yi muku wa'azi, kada ku kõma ga irinsa, har abada, idan kun kasance mũminai |