Quran with Hausa translation - Surah An-Nur ayat 21 - النور - Page - Juz 18
﴿۞ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ لَا تَتَّبِعُواْ خُطُوَٰتِ ٱلشَّيۡطَٰنِۚ وَمَن يَتَّبِعۡ خُطُوَٰتِ ٱلشَّيۡطَٰنِ فَإِنَّهُۥ يَأۡمُرُ بِٱلۡفَحۡشَآءِ وَٱلۡمُنكَرِۚ وَلَوۡلَا فَضۡلُ ٱللَّهِ عَلَيۡكُمۡ وَرَحۡمَتُهُۥ مَا زَكَىٰ مِنكُم مِّنۡ أَحَدٍ أَبَدٗا وَلَٰكِنَّ ٱللَّهَ يُزَكِّي مَن يَشَآءُۗ وَٱللَّهُ سَمِيعٌ عَلِيمٞ ﴾
[النور: 21]
﴿ياأيها الذين آمنوا لا تتبعوا خطوات الشيطان ومن يتبع خطوات الشيطان فإنه﴾ [النور: 21]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ku waɗanda suka yi imani, kada ku bi hanyoyin Shaiɗan. Kuma wanda ke bin hanyoyin Shaiɗan, to, lalle ne shi, yana umurni da yin alfasha da abin da ba a sani ba, kuma ba domin falalar Allah ba a kanku da rahamarSa, babu wani mutum daga gare ku da zai tsarkaka har abada, kuma amma Allah Yana tsarkake wanda Yake so kuma Allah Mai ji ne, Masani |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ku waɗanda suka yi imani, kada ku bi hanyoyin Shaiɗan. Kuma wanda ke bin hanyoyin Shaiɗan, to, lalle ne shi, yana umurni da yin alfasha da abin da ba a sani ba, kuma ba domin falalar Allah ba a kanku da rahamarSa, babu wani mutum daga gare ku da zai tsarkaka har abada, kuma amma Allah Yana tsarkake wanda Yake so kuma Allah Mai ji ne, Masani |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ku waɗanda suka yi ĩmãni, kada ku bi hanyõyin Shaiɗan. Kuma wanda ke bin hanyõyin Shaiɗan, to, lalle ne shi, yanã umurni da yin alfãsha da abin da ba a sani ba, kuma bã dõmin falalar Allah ba a kanku da rahamarSa, bãbu wani mutum daga gare ku da zai tsarkaka har abada, kuma amma Allah Yanã tsarkake wanda Yake so kuma Allah Mai ji ne, Masani |