Quran with Hausa translation - Surah An-Nur ayat 20 - النور - Page - Juz 18
﴿وَلَوۡلَا فَضۡلُ ٱللَّهِ عَلَيۡكُمۡ وَرَحۡمَتُهُۥ وَأَنَّ ٱللَّهَ رَءُوفٞ رَّحِيمٞ ﴾
[النور: 20]
﴿ولولا فضل الله عليكم ورحمته وأن الله رءوف رحيم﴾ [النور: 20]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ba domin falalar Allah ba a kanku da rahamar Sa. Kuma lalle ne Allah Mai tausayi ne, Mai jin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ba domin falalar Allah ba a kanku da rahamarSa. Kuma lalle ne Allah Mai tausayi ne, Mai jin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma bã dõmin falalar Allah ba a kanku da rahamarSa. Kuma lalle ne Allah Mai tausayi ne, Mai jin ƙai |