Quran with Hausa translation - Surah An-Nur ayat 22 - النور - Page - Juz 18
﴿وَلَا يَأۡتَلِ أُوْلُواْ ٱلۡفَضۡلِ مِنكُمۡ وَٱلسَّعَةِ أَن يُؤۡتُوٓاْ أُوْلِي ٱلۡقُرۡبَىٰ وَٱلۡمَسَٰكِينَ وَٱلۡمُهَٰجِرِينَ فِي سَبِيلِ ٱللَّهِۖ وَلۡيَعۡفُواْ وَلۡيَصۡفَحُوٓاْۗ أَلَا تُحِبُّونَ أَن يَغۡفِرَ ٱللَّهُ لَكُمۡۚ وَٱللَّهُ غَفُورٞ رَّحِيمٌ ﴾
[النور: 22]
﴿ولا يأتل أولو الفضل منكم والسعة أن يؤتوا أولي القربى والمساكين والمهاجرين﴾ [النور: 22]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma kada* ma'abuta falala daga gare ku da mawadata su rantse ga rashin su bayar da alheri ga ma'abuta zumunta da miskinai da muhajirai, a cikin hanyar Allah. Kuma su yafe, kuma su kau da kai. shin, ba ku son Allah Ya gafarta muku, alhali Allah Mai gafara ne, Mai jin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kada ma'abuta falala daga gare ku da mawadata su rantse ga rashin su bayar da alheri ga ma'abuta zumunta da miskinai da muhajirai, a cikin hanyar Allah. Kuma su yafe, kuma su kau da kai. shin, ba ku son Allah Ya gafarta muku, alhali Allah Mai gafara ne, Mai jin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kada ma'abũta falala daga gare ku da mawadãta su rantse ga rashin su bãyar da alhẽri ga ma'abũta zumunta da miskĩnai da muhãjirai, a cikin hanyar Allah. Kuma su yãfe, kuma su kau da kai. shin, bã ku son Allah Ya gãfarta muku, alhãli Allah Mai gãfara ne, Mai jin ƙai |