Quran with Hausa translation - Surah An-Nur ayat 50 - النور - Page - Juz 18
﴿أَفِي قُلُوبِهِم مَّرَضٌ أَمِ ٱرۡتَابُوٓاْ أَمۡ يَخَافُونَ أَن يَحِيفَ ٱللَّهُ عَلَيۡهِمۡ وَرَسُولُهُۥۚ بَلۡ أُوْلَٰٓئِكَ هُمُ ٱلظَّٰلِمُونَ ﴾
[النور: 50]
﴿أفي قلوبهم مرض أم ارتابوا أم يخافون أن يحيف الله عليهم ورسوله﴾ [النور: 50]
Abubakar Mahmood Jummi Shin, a cikin zukatansu akwai cuta ne, ko kuwa suna tsoron Allah Ya yi zalunci a kansu da ManzonSa? A'a, waɗancan su ne azzalumai |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, a cikin zukatansu akwai cuta ne, ko kuwa suna tsoron Allah Ya yi zalunci a kansu da ManzonSa? A'a, waɗancan su ne azzalumai |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, a cikin zukãtansu akwai cũta ne, ko kuwa sunã tsõron Allah Ya yi zãlunci a kansu da ManzonSa? Ã'a, waɗancan sũ ne azzãlumai |