Quran with Hausa translation - Surah An-Nur ayat 51 - النور - Page - Juz 18
﴿إِنَّمَا كَانَ قَوۡلَ ٱلۡمُؤۡمِنِينَ إِذَا دُعُوٓاْ إِلَى ٱللَّهِ وَرَسُولِهِۦ لِيَحۡكُمَ بَيۡنَهُمۡ أَن يَقُولُواْ سَمِعۡنَا وَأَطَعۡنَاۚ وَأُوْلَٰٓئِكَ هُمُ ٱلۡمُفۡلِحُونَ ﴾
[النور: 51]
﴿إنما كان قول المؤمنين إذا دعوا إلى الله ورسوله ليحكم بينهم أن﴾ [النور: 51]
Abubakar Mahmood Jummi Maganar muminai, idan aka kira su zuwa ga Allah da Manzon Sa domin Ya yi hukunci a tsakaninsu takan kasance kawai su ce "Mun ji, kuma mun yi ɗa'a, Kuma waɗannan su ne masu cin nasara |
Abubakar Mahmoud Gumi Maganar muminai, idan aka kira su zuwa ga Allah da ManzonSa domin Ya yi hukunci a tsakaninsu takan kasance kawai su ce "Mun ji, kuma mun yi ɗa'a, Kuma waɗannan su ne masu cin nasara |
Abubakar Mahmoud Gumi Maganar mũminai, idan aka kira su zuwa ga Allah da ManzonSa dõmin Ya yi hukunci a tsakãninsu takan kasance kawai su ce "Mun ji, kuma mun yi ɗã'ã, Kuma waɗannan sũ ne mãsu cin nasara |